IQNA - Matakin karshe na gasar haddar Alkur'ani da Hadisan Manzon Allah "Sarki Salman bin Abdulaziz" na kasashen Afirka ya kawo karshen aikinsa yayin wani biki a birnin "Johannesburg" da ke kasar Afirka ta Kudu.
Lambar Labari: 3493913 Ranar Watsawa : 2025/09/23
Tehran (IQNA) Mahmud Abdulsattar al-Atwi makarancin kur'ani kuma mahardaci ya rasu bayan samun matsalar bugun zuciya a jiya.
Lambar Labari: 3486314 Ranar Watsawa : 2021/09/15